Jump to content

Wq/ha/Julia Child

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Julia Child
Julia Child, 1988

Julia Child (Agusta 15 ga wata, shekara ta 1912, zuwa Agusta 13 ga wata, shekara ta 2004),mai girke-girke ce ta talibijin kuma marubuciya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Littafin girki kawai yana da kyau ne da iya da iya munin kayan hadinsa.
    • Julia Child
      An dauko daga New York Times obituary